Tauraruwar fina-finan Hausa, Nafisa Abdullahi ta zama ta hudu da ta fi yawan mabiya a shafin Instagram tsakanin taurarin fina-finan Hausa, Rahama Sadau ce ta fara samun mabiya miliyan daya, sai Hadiza Gabon sai Ali Nuhu sannan Nafisa Abdullahi.

Nafisar ta mikawa mabiyan nata godiya.

Muna tayata murna..

Post a Comment

 
Top