Wata baiwar Allah ta dauki hankulan mutane a dabdalin Twitter bayan da ta yi addu'ar cewa, Allah yasa Azumin shekara me zuwa a gidan mijinta zata yishi. Ta yi korafin cewa ta tsufa da yawa a gida dan har an kusa bayar da ita sadaka.

Post a Comment

 
Top