
Tauraruwar fina-finan Hausa, Maryam Gidado kenan a wadannan hotunan nata data saka a shafinta na Instagram. Hotunan sun dauki hankula inda wasu suka rika kira a garete da ta dena saka irinsu lura da cewa muna cikin watan Azumin Ramadanane.

Ga wasu daga cikin ra'ayoyin mutane akan wadannan hotunan.


Allah ya karbi ibadar mu ameen
ReplyDelete