![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEjkGc7d_2dnFnPKwYbOnr7LiZBqRh1mSf65LA1eQX8fmucMRFiTeaQ4-CHfsP8C1kotOfBcsfZcuCwt0tQZ-x-HbvwYTr_fRi-lnPPzMS8lARG1CyVpiOJ5xhCogL3w2ZN011FinikbLcc/s320/a2-660x430.jpg)
Wannan addu’a ce wadd akeyi ldan za ayi bude baki ldan lokacin shan ruwa yayi. Ga ta Kamar haka;
ZAHABAZ-ZAM-U WABTATILL-URU UQWADHABATAL-AJRU INSHA ALLAH
Fassara–qishirwa tatafi an yayyafawa jijyoyi rjwa,kuma lada ya tabbata IN ALLAH YASO
HADISI: daga abdullahi bn amir al -as yace MANZON ALLAH(SAW)Yace mai azumi yana da addu’a ba a mayar da ita ldan yazo bude baki karbabbene
TO KAMAR dazu akwai wani don mun kawo addu ar da akeyi bayan angama TARAWIYYI/TAHAJJUD shine yake cewa wai bidi ane anashi jahilcin to ldan kana jena sai ka duba HUSNI-MUSLIM zakaga ADDU O IN
DAFATAN ALLAH YA KARBI ADDU O IN MU YA KUMA SANYAMU ACIKIN BAYINDA ZA A YANTA AWANNAN WATAN MAI ALBARKA
© Sirrinrikemiji
Post a Comment