Tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau kenan a wannan hoton nata data sha kyau, ta sakashine a shafinta na sada zumunta inda tawa masoyanta barka da shiga sabon wata sannan ta musu fatan Alheri.

Post a Comment

 
Top