Yadda zaa magance zubar jini ta hanci wato wanda ake kira (Habo)da hausa,yanzu da zafi yayi yawa wani lokaci hakanan sai kaga yara kananu suna fama da habo kuma kaga jini yaki tsayawa,to wannan hanya munyi amfani da wasu daga ciki kuma ansami waraka.


Sai dai idan anyi rashin saa jinin ya zuba da yawa to dole akai yaro asibiti domin idan yana bukatar karin jini sai ayi masa amma namu taimakon shine,idan Allah swt.yaaiko da irin wannan matsala to yaya zaayi jinin ya tsaya batare da yayi illaba.to sai abi hanyoyon dake kasa wadanda mai littafin ﺍﻟﺘﺪﺍﻭﻱ ﺑﺎﻻﻋﺸﺎﺏ
Yaka wo yadda zaa magance matsalar zubar jini ta hanci wato habo yaro ko babba .

ﻭﺻﻔﺎﺕ ﺃﺧﺮﻯ :
Hanyoyin da zaa magance wanann matsala shine
-3 ﺗﻮﺿﻊ ﻗﻄﻌﺔ ﺷﺎﺵ ﻣﺒﻠﻞ ﺑﻌﺼﻴﺮ ﻟﻴﻤﻮﻥ ﺩﺍﺧﻞ ﺍﻷﻧﻒ ﻓﺈﻧﻪ ﻳﺘﻮﻗﻒ
‏( 1 ‏) Zaa samo tawul karami mai tsafta sai asami lemu amatsa ruwansa awani waje sai adangwala da wannan tawul ko tsumma sai adiga ahanci insha Allah zai tsaya .
-4 ﺇﺫﺍ ﻗﻄﺮ ﻓﻲ ﺍﻷﻧﻒ ﻣﺎﺀ ﺍﻟﻮﺭﺩ ﻭﺍﻟﺨﻞ ﻗﻄﻊ ﺍﻟﺮﻋﺎﻑ .
‏( 2 ‏) Ko asamo #MAUL_WARDI da #MAUL_KHAL sai ahada ana bukatar zaa diga dan kadan da auduga insha Allah wannan yakan tsayar da #Habo .
-5 ﺇﺫﺍ ﻧﻘﻂ ﻓﻲ ﺍﻷﻧﻒ ﻋﺴﻞ ﻧﺤﻞ ﻗﻄﻊ ﺍﻟﺮﻋﺎﻑ .
‏( 3 ‏) Idan aka sami zuma mai kya mara hadi itama takan tsayar da habo .
-6 ﻳﺆﺧﺬ ﻗﺸﺮ ﺑﻴﺾ ﺑﻠﺪﻱ ﻭﻳﻐﺴﻞ ﺟﻴﺪﺍ ﺛﻢ ﻳﺤﻤﺺ ﻛﺎﻟﺒﻦ ﻭﻳﻄﺤﻦ ﻭﻳﺬﺭ ﺩﺍﺧﻞ ﺍﻷﻧﻒ ﻓﻲ ﺣﺎﻝ ﻋﺪﻡ ﺍﻟﺮﻋﺎﻑ، ﻭﺃﻣﺎ ﺇﺫﺍ ﺣﺪﺙ ﺍﻟﺮﻋﺎﻑ ﻓﻴﻘﻄﺮ ﺧﻞ ﻣﺨﻔﻒ ﻣﻤﺰﻭﺝ ﺑﺒﻦ .
‏( 4 ‏) Ko asamo bawon kwan kaji awanke sosai sai ayi garinsa sai ajika yazama kamar nono wannan garin zaa sanya insha Allah yana tsayar da habo .
Amma akace idan yakara dawowa sai asamo #Khalil mukafaf maana kamar #Khal tuffa sai ahada dagarin kwan adiga dan kadan insha Allah zai tsaya.
Malam Allah yasaka masa da alkairi ameen.
Allah yasa mudace ameen.
-)))))))) ﺍﻟﺘﺪﺍﻭﻱ ﺑﺎﻷﻋﺸﺎﺏ ﺍﻟﻄﺒﻴﻌﻲ ((((
Amma koda khal aka samu sai adebi dan kadan akara masa ruwa sannan asamo auduga mai kya sai adiga insha Allah zai tsaya .
Sannan zaa iya samun ruwa akaranta aduoin da suka tabbata daga manzon Allah saw.acikin ruwa abama mara lafiyar yasha,sai awanke masa kansa da wannan ruwan aduah.
Insha Allah wannan zubar jini zai tsaya.
Kuma sai arika tafasa #ganyan naa naa arika yin shayin sa ana sha insha Allah zaa murmure,domin kunsan naa naa yana taimakawa wajan samun waraka da kuma matsaloli da suke damun dan adam masu wahalar magani wanda suke kira a turance da inflammation, to naa naa yana saukaka matsala,da kuma samun waraka gaba daya ta wani fannin.Domin ta inda zaka gane idan kana shan sa yakan karfafa jiki,bayan jiki yayi rauni asanadiyyar wata rashin lafiya.
Ga shinan sadakatur jariya,adduar ku kawai muke bukata,mungode Allah yasaka maku da alkairi ameen.
Ya Allah kabamu dacewa akoda yaushe ameen.


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top