Wannan waka dai Saddiq Zazzaɓi yayi ta ne akan irin yadda suke ganin zaluncin da ankayi musu na kin baiwa wanda yaci zabe a bayanashi a matsayin wanda ya lashe zabe.

Wannan mawaki dai ba bakon ku bane shine wanda Yanzu abuja yafi Tsaf shine kuma wanda ya rera wakar maza bayan babu kowa a gaban wanda dai shima shahararren mawaki ne.
Domin samun wannan waka sai kuyi amfani da link mai alamar download domin saukar da wannan waka.



©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top