Wannan wata sabuwa waka ce wanda fasihin mawakin saniyo m inuwa ya rerawa Abba Gida Gida waka a karkashin jam'iyyar pdp wanda hakan yayi kyau idan kun saurari wannan waka sai kun jinjinawa wannan mawaki.
Ga kadan daga cikin baitocin wannan waka:-
🎶 Idonki a loko mujiya
🎶  mai bakin jina
🎶 Abba uban kowa ne amma banda barawo
🎶 Ba farin jini.

🎶 Baba kwankwaso muna gaida kai
🎶 Kwankwaso ne abun alfahari.
🎶 Yan fim sunce sai Abba
🎶 Yan kwallon sunce sai Abba


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top