Kubar jama a Su Zabi Wanda Sukeso ba Wanda kuke so ba

Sakon Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ga jam,iyar APC.

Ajiya Adalin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya tsawatar Mada jam,iyar APC Akan kada Suma jama a karfa karfa Azaban gwamnonin Najeriya.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace babu Abinda yafiso ya wanzo Acikin Najeriya kamar gaskiya da Adalci.

Muna Rokon Ubangiji Allah yama Baba Buhari jagora Acikin Mulkin Shi.

Post a Comment

 
Top