Wannan wata sabuwa waka wanda yayiwa Abba Gida Gida wand yayiwa take " Abba baban kowa" wanda jama'a da duniya sun ga yadda al'amarin zaben kano da Sokoto, Bauchi da dai sauran su.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar.

🎶 Wanda ya cucemu Allah ya cuceshi
🎶 Bani ba ake cutar kanawa
🎶 Badani ba a'a bada ni ba inji kanawa.
🎶 Ku tattare kayan ku karku koma bayi kuri zasu saya.
🎶 Ku fada lokacin tafiya yayi.


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top