April 13, 2025 04:51:30 AM Menu


Bayan Rahama Sadau da Hadiza Gabon, tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu,Sarki ya zama na uku a cikin masana'antar Kannywood sannan na daya a cikin jarumai maza da ya fara samun mabiya miliyan daya a shafin Instagram.

Ali Nuhu dai dama yana murnar zagayowar ranar haihuwarshi, muna tayashi murna da fatan Allah ya kara daukaka.

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top