wannan shine video da jaruma teema makamashi tayi bayani tana kuka akan wahalar dataci wajam layin zabe kuma wanda taza tace yaci kuma ba'abashiba wannan gaskia ba adalci bane kuma sai Allah ya saka mata acewarta..



To Allah Shikiyaye ameen.

ga videon datayi bayanin a shafinta na instgram.



Asha Kallo Lafiya..

Post a Comment

 
Top