Shehin Malamin Yayi Kira Ga Shugabanni Kamar Haka Inda Yace...Ina Kira ga Baba Buhari Kayiwa Allah Ka Dubi Kanawan Dabo Kasa Baki A Wanan Lamari dake neman Har gitsa kano kaja Ganduje Ajikinka ka Bashi Wata Kujerar ya Hakura da Wannan Dan Samun Zaman lafiyar Al'ummarmu....

Ina Kira ga Mai Girma Gwamanan Kano Kayiwa Allah Ka Rungumi kaddara Sai Allah Ubangiji Yayima Sakayya da Abinda yafi kujerar Gwamna...

Ina Kira ga Sanata Rabi'u Kwankwaso Kuyiwa Allah karku binciki Abunda Wannan Gwamanati tayi Kodan Samun Kwanciyar Hankali Al'ummarmu...

Manyan Kano kuyiwa Allah Ku Zauna da Mutanan ayi yarjejeniya dasu Wanda Yaci Zaben Nan A Bashi Amma ayita da Wajewa Kar ya binciki Abunda ya Wuce Mutane aiki kawai suke so ba fitina ba Amma Wani Inconclusive duk karyace:--dr Abduljabbar Kabara.

©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top