![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhtNj5lks2YnpBQYnp_Ta7-CqJp0CzMFQIbipgVBGEEMXm5xYP1I9qy1h1PN8YvLyz0TdyQLl6XZEUYY9bOkXQbI106El9QElTIWy98P-CeWsKBA4932gqCp0dQBmr2e6nYX0lt6ZwZB4_k/s1600/IMG_20190306_064622.jpg)
Hukumar zabe me zaman kanta, INEC a takaice ta bayyana gwamna Abubakar Atiku Bagudu a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan da aka yi jiya, Asabar dan haka ya zarce akan kujerarshi.
Farfesa Hamisu Bichi, wanda shine jami'in karbar sakamakon zabe a jihar ya bayyana cewa gwamna Bagudu ya samu kuri'u 673,717 yayinda abokin takararshi, Isah Galaudu na PDP ya samu kuri'u 106,633, kamar yanda NAN ta bayyana.
Post a Comment