
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello da aka fi sani da General BMB ya mayarwa da wani da ya ce mai ta kare mai kullun kaya daya yake sawa amsa me daukar hankali.
BMB ya bayar da amasar a shafinshi na Instagram da cewar, Wallahi Wallahi Wallahi kayan sawana sai sun cika gidanku har yayi saura.

Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.