Jama a ku sake Zaban Ganduje Amatsayin gwamnan jahar Kano
Inji Malan Kabiru haruna Gombe
Malan Kabiru Gombe yayi kira ga Alummar jahar Kano Akan Susake Zaban Dr Abdullahi Umar ganduje Amatsayin gwamnan jahar Kano karo Na biyu


Malan Kabiru gombe yace Allah ma yasani yanada Dalilin da yasa yace Asake zaban Ganduje Amatsayin gwamnan jahar Kano kuma yana kyautata Zatan Allah ma zai yadda da dalilin shi

Malan Kabiru gombe yafadi kadan daga cikin dalilin da yasa yace Alumma Su sake Zaban ganduje
Malan Kabiru gombe yace kaf Najeriya Babu wani gwamna da yakekan kujerar gwamnan shi ya tsaya Musuliltar da Maguzawa Sai Ganduje

Malan Kabiru gombe yakara da cewa ganduje Ya Musuliltar da Maguzawa Sama da dubu Ashirin 20 Malan Kabiru gombe yace kwanakin baya Dr Abdullahi Umar ganduje ya gayyace su jahar Kano Domin Su Musuliltar da Magujawa Dari biyu 200.

Wallahi Saida yayi kuka domin yaga Abinda bai taba ganiba Malan yakara da cewa Abinda zai kara birgeka Shine duk Wanda ganduje ya Musuliltar Sai yabashi Sana.a domin ya tsayu da kafafun Shi.

Tabbas Na yadda ganduje kadumul is,lam ne Ina Rokon Ubangiji Allah baya ganduje Mulkin jahar Kano Karo Na biyu.

©Abubakar A Adam Babankyauta

Post a Comment

 
Top