Tofa Anzo daidai wajan.

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya ba babban darakta janar Na ma'aikatar Man Fetur din Najeriya wato (NNPC) na Kasa Dr Maikanti Baru Umarnin ya karbi ikon duk wata rijiyan men fetur dake hannun yan kasuwa


Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari yace yanaso nan da 2/5/2019 Darantan NNPC Maikanti baru yakwaci duk Lasisin Rijiyoyin Man fetur din Najeriya dake hannun yan kasuwa domin ba Sukada bane yan Najeriya

Allahu Akbar wato jama a dole Muga irin Su Obasanjo da babangida da TY danjuma da Sauran yan jari hujja basa kaunar Shugaban Najeriya

Muhammadu Buhari Akan Mulkin Najeriya domin Sun tabbata yanada burin Maido da Najeriya hanyar da tadace.

Muna Rokon Ubangiji Allah yakarama baba Buhari jagora Acikin gwamnatin Shi

Post a Comment

 
Top