Shugaban kasa, Muhammadu Buhari a cikin jawabin da yawa 'yan Najeriya bayan lashe zaben da yayi ya bayyana cewa, sabuwar gwamnatin tashi zata mayar da hankali akan tsaro, canja fasalin tattalin arziki da kuma yaki da rashawa da cin hanci.

Yace sun zuba tubalin hakan kuma zasu mayar da hankali dan ganin ya tabbata.

Karanata Wannan:Karanta amsar da Mansurah Isah ta baiwa wani da yace mata bata yi dacen mijiba 


Yace zai yi kokarin ganin an samu hadin kai a kasar dan tabbatar da cewa babu yankin da zai ga kamar an maidashi saniyar ware.

Post a Comment

 
Top