Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a karo na biyu Ni Ceo mkntechs.com tare da madadin maziyartan wannan shafi muna taya shugaban kasa Allah ya taya shi riko.

DA DUMI-DUMINTA AUDIO : Sabuwar Wakar Rarara - Munshiga Next Level

Bayan haka nazo muku da sabuwa waka mai zafi ta rarara tare da Abokinsa babban chinedu wanda sunke sunka rera wannan waka mai taken " DODAR TA TABBATA"

Wanda a yau kam kuyi hakuri ko tsakuran baitocin wakar bazamuyi ba sai dai ku saurara da kunnuwanku.

A cikin wannan waka duk ya fadi johohi kowa ne dodar kuma a cikin wannan waka ya cacacaki su bukola, kwankwaso, Tambuwal da dai sauransu.

Sai kuyi amfani da wannan link na kasa domin ku saukar da wannan waka a wayoyin salularku.

Download Music Now

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top