Tsohon shugaban marasa rinjaye na majalisar dattijai kuma dan takarar APC na Sanata, Godswill Akpabio ya fadi zabe, ba zai koma majalisar ba bayan da dan takarar PDP, Chris Ekpenyong ya likashi da kasa.

Jaridar The Nation ta ruwaito cewa, Akpabio ya samu kuri'u 67, 487, yayinda abokin hamayyarshi, Chris Ekpenyong ya samu kuri'u 136, 373.

Post a Comment

 
Top