Sakamakon jihar Legas ya kammala kuma shugaban kasa, Muhammadu Buhari na jam'iyyar APC ne ke kan gaba inda ya ba dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar PDP, Atiku Abubakar ratar sama da kuri'u 130, 000.

Sakamakon ya nuna cewa, shugaba Buhari ya samu kuri'u 580,814, yayinda Atiku kuma ya samu kuri'u 448,016.

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top