![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEgYF28jnZJMW66j6u0HFInzfYQfU2uI5cnoIR8BnQg8VNspQ3oDohnzNUjuHZ-Hw6_Ysf9rlyHNXZL0tto8CpZjhnKyx9iEqObgu9IiHWc3SENtaQGdaf9pJiY_hhaQuziIQQzWhyy5ur86/s1600/FB_IMG_1551557606330.jpg)
Hukumar EFCC ta fara tattara bayanan binciken dala bilyan 16 na kudin wutar lantarki da aka ce wai an kashe domin samar da wuta a Nijeriya daga 1999 zuwa 2007, wato lokacin mulkin Obasanjo.
Ana zaton hukumar za ta tuhumi mutane kusan 150 akan kudin a gaban kotu.
Karanta Wannan: Sakon Alan Waka ga Adam A. Zango bayan kammala zaben shugaban kasa
Rahotanni sun nuna cewa EFCC ta samu amincewar Shugaba Buhari akan wannan aikin.
Rariya.
Post a Comment