![](https://blogger.googleusercontent.com/img/b/R29vZ2xl/AVvXsEhsGe4L57rE4RmLQ48t9X5LW3dOVmOh2R1p8Z5fKSqielU6SNTH1Vv2AINh_6TcHqZ6g_wuwy4QwWuscfT_viXYu7NEpNnO6GK7xZs0MTIGW-D5sXoyCNTNK-iy-gBZXlO6ZMj9GCUEeDHE/s1600/2019-02-25--21_30_51.jpg)
Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wadannan hotunan da aka dauka a shekarar 2015 da kuma wanda aka dauka a wannan shekarar ta 2019, masu sharhi sun lura da cewa tun a shekarar da ya hau mulki, 2015 aka ga shugaban da takalmi da hula a yayin da ya ziyarci gonarshi Haka kuma gashi an sake ganinshi da irin wannan kayan bayan shekaru 4.
Lamarin ya dauki hankula sosai a shafukan sada zumunya akaita cece-kuce akai.
Post a Comment