Shugaban kasa, Muhammadu Buhari kenan a wannan hoton nashi da ake ta yadawa a shafukan sada zumunta, inda aka ruwaito cewa ya lekawa matarshi, A'isha Buhari kuri'a dan yaga me ta dangwala.

Andai yi ta sharhi akan hoton inda wasu ke ganin hakan ba komai bane wasu kuwa sun yi Allah wadai da hakan, yayin da wasu kuma ke da ra'ayin cewa hada hoton aka yi.

Post a Comment

 
Top