Hukumar 'yan sanda ta jihar Kano ta damke wata matar aure mai suna Rashida Sa'idu Muhammad sakamakon zarginta da laifin hallaka mijinta mai suna Adamu Ali saboda yin waya da wata yarinya da take zargin budurwarsa ce.

©HTDL

Post a Comment

 
Top