Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano

Kalli wani dan Kwankwasiyya da yayi yunkurin rataye kanshi bayan sanar da sakamakon Kano

Wani hoton bidiyo da tauraron me bayar da umarnin fina-finan Hausa, Malam Aminu Saira ya saka a shafinshi na Twitter da ya nuna wani da hular Kwankwasiyya yana kokarin rataye kanshi cikin barkwanci abin ya dauki hankula sosai.

Kalla a kasa ka gani:

Post a Comment

Top