Karanta Wannan: Ina son zama shugaban majalisar wakilai - Inji Gudaji Kazaure

Wannan hoton na shugaban kasa, Muhammadu Buhari da matarshi, Hajiya A'isha da mataimakinshi, Farfesa Yemi Osinbajo shima da matarshi, Dolapo a wajan amsar shaidar cin zabe daga INEC ya dauki hankula sosai, irin tsayuwar da Osinbajo da matarshi suka yi ta dauki hankula a shafukan sada zumunta, inda wasu suka rika cewa sun zama kamar 'yan rakiya.

Post a Comment

 
Top