Albishirinku yan uwana ma'abota ziyarar wannan shafi a yau nazo muku da labari mai dadi akan komawa baba buhari mulki Nijeriya a karo na biyu Ni Ceo MKNtechs.com tare da madadin maziyartan wannan shafi muna taya shugaban kasa Allah ya taya shi riko.

Bayan haka nazo muku da sabuwa waka mai zafi ta rarara tare da Abokinsa babban chinedu wanda sunke sunka rera wannan waka mai taken " MUNSHIGA NEXT LEVEL"
Wanda a yau kam kuyi hakuri ko tsakuran baitocin wakar bazamuyi ba sai dai ku saurara da kunnuwanku.

Kushiga Kan Wannan Jan Rubutun Dake Kasa Domin Saukarda Wakar Zuwa Kan Wayarku..

Download Music Now

Post a Comment

 
Top