VIDEO : Kalli cikakken Bidiyon Walimar Auren Adam A Zango Da Sofiyya

Wannan dai yana daga cikin shagalin bukin jaruma adam a zango asha kallo lafiya. Danna kan hoton nan domin kallon bidiyon ©HausaLoaded …

Read more »

Mene ne Kyautatawa Tsakanin Ma’aurata?
Mene ne Kyautatawa Tsakanin Ma’aurata?

Sharar Fage… “A gaskiya kayan nan sun mi ki kyau Maryam sosai, lallai aiki ya same ni kenan.” “Aikin me?” Na katse shi da sauri cikin dariya, daidai inda ya cigaba da maganar sa da cewa, “Aikin saya …

Read more »

Hotunan Walimar Auren Adam A Zango Da Sofiyya Amaryasa

Tauraron fina-finan Hausa kuma mawaki, Adam A. Zango kenan a wadannan hotunan inda yake tare da Amaryarshi, Safiya yayin walima ta musamman da suka shirya inda 'yan uwa da abokan arziki suka halarta.…

Read more »

AUDIO : Wakar Auren Adam A Zango Da Sofiyya
AUDIO : Wakar Auren Adam A Zango Da Sofiyya

A yau dai munzo muku da wakar bukin jarumi adam a zango wanda yayi wanda a lissafi shine aure na shida a rayuwarsa.    Download Audio Now ©HausaLoaded …

Read more »

AUDIO: Ali Jita Gimbiya Jamila
AUDIO: Ali Jita Gimbiya Jamila

Assalamu alaikum warahamatullah barkaku da zuwa wannan shafi mai din bin albarka a yau na zo muku da wata zafaffar wakar Shahararren mawakin nanaye Ali Jita da wata waka mai Suna "Gimbiya Jamila". Ba…

Read more »

LALACEWAR 'YA 'YA MATA LAIFIN WAYE???
LALACEWAR 'YA 'YA MATA LAIFIN WAYE???

Kafin yanzu muna kallon mace mai bin maza ita tafi kowace mace lalacewa a duniya... Amma a halin da ake ciki yanzu mun zo wani zamani wanda a wurin 'yan mata shaye shaye da mad'igo shine wayewa... Tu…

Read more »

Kalli hotunan Sarkin Gombe da suka dauki hankula: Wata tace ya taimaka ya aureta koda a ta hudu ce, zata yi biyayya

Wadannan hotunan me martaba sarkin Gombe, Abubakar Shehu Abubakar ne da aka ganshi babu rawani, hotunan sun dauki hankula sosai inda har wata ta kyasa. Wata baiwar Allah ta bayyana cewa, ta dade tana…

Read more »

Kalli yanda wani murgujejen maciji dake tsallaka titi ya hana masu motoci wucewa

Wadannan hotunan wani katoton macijine da aka gani akan titi a hanyar wani gari dake kasar Brazil. Wani matafiyine ya fara ganin macijin inda ya tsayar da motarshi dan baiwa macijin damar wucewa. Mut…

Read more »

Muna da niyyar tsayawa takara a zaben Nigeria na 2023 - Ali Nuhu
Muna da niyyar tsayawa takara a zaben Nigeria na 2023 - Ali Nuhu

Fitaccen jarumin fina-finan Kannywood, Ali Nuhu ya yi ikirarin cewa wasu jaruman fina-finan na Hausa na da kudurin tsayawa takara a zaben kasar na gaba. Jarumin ya shaidawa BBC haka ne a wata tattaun…

Read more »

Har yanzu ina ganin girman Hadiza Gabon - Inji Amina Amal yayin da ta bayar da labarin abinda ya faru a dambarwarta da Hadiza Gabon
Har yanzu ina ganin girman Hadiza Gabon - Inji Amina Amal yayin da ta bayar da labarin abinda ya faru a dambarwarta da Hadiza Gabon

Jarumar fina-finan Hausa, Amina Amal ta bayyana yanda dambarwarta da Hadiza Gabon ta kasance akan zargin Madigo da kuma bidiyon cin zarafi daya watsu a shafukan sada zumunta. A hirar da ta yi da jari…

Read more »

Lalurorin Da Suke Sa Asha Azumi A Ramadan
Lalurorin Da Suke Sa Asha Azumi A Ramadan

azumi a wannan tafiya. Idan matafiyi ya yi azumi, azuminsa ya yi, saboda hadisin Anas xan Malik – Allah ya yarda da shi – ya ce, “Mun kasance muna tafiya tare da Manzon Allah ( ﺻﻠﻰ ﺍﻟﻠﻪ ﻋﻠﻴﻪ ﻭﺳﻠﻢ ). …

Read more »

Falalar Azumi Da Hukuncinsa
Falalar Azumi Da Hukuncinsa

A – Azumin da Allah ne ya wajabta a kan bawa tun da farko, shi ne azumin watan Ramadan, kuma rukuni ne daga rukunan musulunci. B – Azumin da bawa ne yake sababin wajabata wa kansa shi, kamar azumin b…

Read more »

Amfanin Waken Soya Ga Tsofaffi
Amfanin Waken Soya Ga Tsofaffi

Ana cewa jikin dan adam kamar wata na’ura ce da aka kirkira wadanda kuma yana da lokacin da za su iya tsayawa. Yana bukatar kula ta musamman don ya ci gaba da gudanar da aiki kamar yadda ake bukata. …

Read more »

Sinadarai 19 Dake Cikin Abinci Mai Gina Jiki Da Ya Kamata Mu Sansu
Sinadarai 19 Dake Cikin Abinci Mai Gina Jiki Da Ya Kamata Mu Sansu

© Sirrinrikemiji …

Read more »

Kalli kyawawan Hotunan Maryam Yahya Na Karshen Mako

Wannan wasu zafaffan hotunan ne da jaruma maryam yahya ta fitar a shafinta na instagram domin nuna farin ciki wanda a hotunan zaka ga tana murmushi a cikinsa. ©HausaLoaded …

Read more »
 
Top