Bayan da tauraruwar fina-finan Hausa, Rahama Sadau bayyana cewa,Innalillahi wa inna ilaihi raji'un,Allah yasa mu fi karfin zukatqnmu shafinta na sada zumunta, wani ya tambayeta cewa wai Ashe dai ta San Allah?

Rahamar ta bashi Amsar cewa da Wahala idan bata fishi saninshi.


Post a Comment

 
Top