Wannan wani sabon bidiyo ne da jaruma Rahama Sadau ta wallafa a shafinta na Youtube cewa saddiq sani saddiq nada naci shin wane irin naci ne da shi.

Kuma ya fadi hakan ne a tattare da ita to Hausawa kance Waka a bakin mai ita yafi dadi.




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top