Ina masu neman karin ‘Hips. ’ Ina son a fahimci cewa girman kugu halitta ce, wasu matan har kauce hanya suke yi, su je a saka musu kugun roba. Kun ga akwai alamar kauce hanya a nan ke nan. Akwai nau’in ababen da mace za ta rika ci, sannu a hankali, kyan diri da halittarta za su kara fitowa, ita ma za ta rika ji ta kara cika, ta yi kyau.
Masana a wannan fannin, sun bayar da shawarwarin amfani da Abarba, Ayaba, Gwanda, Kankana, Zuma, Madarar ruwa. A kan hada su waje guda, a markada su, har sai sun zama ruwa, sai a dan kara zuma da madara. Bayan wannan, mace za ta rika sha a koda yaushe. 

・IDAN KINA DA BUKATAR NA HADIN・

☏+2348037538596 or ☏+2348066627317
Sirrinrikemiji@gmail.com
Sirrin Rike Miji


© Sirrinrikemiji

Post a Comment

 
Top