Wannan wani sabon al'amari ne da shafin Hausaloaded ya samu daga shafin Youtube mai suna 'hausa media tv' inda ya wallafa cewa a shekaranjiya ne wannan abu ya faru a cikin garin kano.

Wani taro da ankayi na karamma jarumai.
Ga bidiyon nan domin sauraren abinda ya haddasa wannan rikici




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top