A yau ne dai anka yankewa Maryam sanda kisa ta hanyar rataya wanda wannan al'amari ya dade da afkuwa na kashe mijinta shine sai yau anka kamalla wannan Shari'a.

Shine dr Mansur Sokoto yayi martani kamar haka:-

"Hukuncin kisa ga Maryam Sanda ci gaba ne ga sashen Shari'a. Hukuncin Allah kenan. Tausaya wa mai laifi ga hukuncin Allah laifi ne"




©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top