To gaskiya videon ya janyo cece kuce akan irin yadda suke ta faman tika rawa kamar ba hausa ba..
Gadai Yadda Mutane Suketa Cece-kuce akan videon
To mudai sai dai muce Allah Yakaro shekaro masu amfani da nisan kwana..
Sannan kuma abinda sukayi ba daidai ba Allah Yaganar Dasu Sukoma Kan Hanyar Daidai.
Ga videon nan akasa saiku Kalla
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.