Wani bawan Allah ya bayyanawa tauraron mawakin Gambara, DJ Abba cewa infa ya mutu yana waka akwao matsala. Saidai Abban ya bashi amsa nan take.

Lamarin ya farune a dandalin Twitter inda Abban ya bashi amsar cewa, Idanna zo shiga Aljannah sai ka tare kofar ai.


Post a Comment

 
Top