Auren dole, Auren menene duniya zata ce in mun rabu ( kunga ba dan Allah ake zaune ba kenan, dan duniya kawai ake zaman ). Tom Menene amfanin zaman ??? Yarinya Zata zo gida tana kuka ba Wanda zai saurare ta sai Zagi da cin fuska, mu zaki jawowa magana? mu zaki jawowa abin kunya ?? wai an manta da Allah ne ? An Manta duk abinda akeyi badan Allah ba is a waste of time. komai zaayi ayi fisabilillah, komai zaayi instead ace ki dubi Allah sai dai kiji ana cewa duniya da gori shikenan.
©HausaLoaded
Post a Comment
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.