Bayan da babbar kotun gwamnatin tarayya ta yankewa Maryam Sanda data samu da laifin kashe mijinta, Bilyaminu Bello hukuncin kisa ta hanyar Rataya, mutane da dama sun bayyana ra'ayoyinsu akai.

Shidai wani likita me suna Dr. Usha Anenga ya bayyana cewa shi yasan matarshi ba zata kasheshi ba amma idan bisa kaddara hakan ta faru to shi dai be yadda a kashe ta ba. A barta ta kula mai da 'ya'yanshi.

Ya kara da cewa yana so a jiye wannan magana tashi da yayi a dandalin Twitter a matsayin hujja a Kotu.


©HTDL

Post a Comment

 
Top