A jiya dai wannan al'amari ya faru shine tsohon jarumar Mansurah Isah tayi martani inda ta wallafa a shafinta na instagram .



"YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU MUTANE ZAMU BAKU. ALAH YA HUCI ZUCIYAR KU AMEEN. PLEASE FORGIVE HER.
Auren dole, Auren menene duniya zata ce in mun rabu ( kunga ba dan Allah ake zaune ba kenan, dan duniya kawai ake zaman ). Tom Menene amfanin zaman ??? Yarinya Zata zo gida tana kuka ba Wanda zai saurare ta sai Zagi da cin fuska, mu zaki jawowa magana? mu zaki jawowa abin kunya ?? wai an manta da Allah ne ? An Manta duk abinda akeyi badan Allah ba is a waste of time. komai zaayi ayi fisabilillah, komai zaayi instead ace ki dubi Allah sai dai kiji ana cewa duniya da gori shikenan. 

please my dear sisters walk away, live your life, look for happiness and move on. 
zaice mata kar tayi aiki, in ya sameta tana aiki zaice ki bar aikin ki duk zatabi umarni amma inya tashi mata rashin mutunci yana sakin ta zai koreta, dan kawai ta wulakanta, ko ya hanata takardar sakin kuma yaki maido ta. wani ma cewa zaiyi sai dai ta mutu da igiyar aurena akan ta. kaji malalaci. 

Ku kuma mata, auren namiji da baya sonku dan kudi shima baida fa'ida. Kije kiyi mishi asiri dan kawai ya aure ki, bayan ya aure ki, kullum cikin duka da bakin ciki daga karshe bakin ciki ya kashe ki, menene amfanin hakan ??? Allah mun tuba
Allah ka gyara mana
Allah ka yafe mana.

DIVORCE IS A CURE TO TOXIC RELATIONSHIP

ALLAH KNOWS ALL THIS WILL HAPPEN THAT WAS WHY HE GAVE US THE SOLUTION. DON'T FORCE ANYONE INTO RELATIONSHIP PLEASE. 
KUMA KU SANI SOYAYYA TANA DA LOKACI, IT COMES N GO WHEN IT FEEL LIKE. IF THE LOVE IS NOT THERE ANYMORE DON'T FORCE ANYTHING PLEASE. STAY SAFE."

Zaku iya latsa kan hoton domin saurarin bidiyon da ta wallafa.

View this post on Instagram

YAN UWAN BILYAMINU PLEASE KUYI HAKURI. BA DADI AMMA HAKURIN DAI SHINE MU MUTANE ZAMU BAKU. ALAH YA HUCI ZUCIYAR KU AMEEN. PLEASE FORGIVE HER. Auren dole, Auren menene duniya zata ce in mun rabu ( kunga ba dan Allah ake zaune ba kenan, dan duniya kawai ake zaman ). Tom Menene amfanin zaman ??? Yarinya Zata zo gida tana kuka ba Wanda zai saurare ta sai Zagi da cin fuska, mu zaki jawowa magana? mu zaki jawowa abin kunya ?? wai an manta da Allah ne ? An Manta duk abinda akeyi badan Allah ba is a waste of time. komai zaayi ayi fisabilillah, komai zaayi instead ace ki dubi Allah sai dai kiji ana cewa duniya da gori shikenan. please my dear sisters walk away, live your life, look for happiness and move on. zaice mata kar tayi aiki, in ya sameta tana aiki zaice ki bar aikin ki duk zatabi umarni amma inya tashi mata rashin mutunci yana sakin ta zai koreta, dan kawai ta wulakanta, ko ya hanata takardar sakin kuma yaki maido ta. wani ma cewa zaiyi sai dai ta mutu da igiyar aurena akan ta. kaji malalaci. Ku kuma mata, auren namiji da baya sonku dan kudi shima baida fa'ida. Kije kiyi mishi asiri dan kawai ya aure ki, bayan ya aure ki, kullum cikin duka da bakin ciki daga karshe bakin ciki ya kashe ki, menene amfanin hakan ??? Allah mun tuba Allah ka gyara mana Allah ka yafe mana. DIVORCE IS A CURE TO TOXIC RELATIONSHIP ALLAH KNOWS ALL THIS WILL HAPPEN THAT WAS WHY HE GAVE US THE SOLUTION. DON'T FORCE ANYONE INTO RELATIONSHIP PLEASE. KUMA KU SANI SOYAYYA TANA DA LOKACI, IT COMES N GO WHEN IT FEEL LIKE. IF THE LOVE IS NOT THERE ANYMORE DON'T FORCE ANYTHING PLEASE. STAY SAFE.
A post shared by Mansurah Isah (@mansurah_isah) on


©HausaLoaded

Post a Comment

 
Top