Ba Ta Hanyar Film Na Sami Kudi Ba – Hauwa’U Edita

Mata yan fim suna fadada aiyukansu ne shiyasa suke samun kudi masu yawa cewar

shugaban matan kannywood hauwa bello wadda akayima lakabi da hauwa edita

Mutane dayawa suna yima yan matan masana ar fim ta knnywood wani kallo wanda ayanzu

yakoma zargi sabidda yadda ake yawan ganinsu suna yawan kai ziyara kasashen waje

Hauwa tayi kari haske kan yadda suke samun kudinsu inda hauwa takecewa yan matan fim

suna samun kudine ta hanya da yawa kamar kasuwanci tallace tallacen kampanunuwa

kuma sun sanya kudi masu yawa wajen yadda zasuce abiyasu

Matan da ake zargin samun kudinsu ba tahanyar fim bane sun hada hadiza gabo fati

washa maryam yahaya dakuma rahama sadau nafisat abdullahi da sauransu

Hauwa itace shugaban matan ta finafinan kannywood gaba daya hauwa tace yakamata

mutane surinka yima mutane yan uwansu fatan alkairi kafadi alkairi ko kayi shuru

ku duba asalin wannan posting din daga babban shafin mu Ba Ta Hanyar Film Na Sami Kudi Ba – Hauwa’U Edita mun dauko wannan posting din daga babban shafin mu wato ArewaFresh.com. ArewaFresh.com - No1√ Best Entertainment Site In Nigeria.


©Arewafresh

Post a Comment

 
Top