DIWANI Ci gaba daga inda muka tsaya baiti na 3-4

Shehu_yace :
3-"Usajilu fihil wurqa laili wa jirati

niyamun wa jafni kalmazanibi magrama.

4-Unazzimu durral lafzi fi zikri wasfihi

wa ahsin biwasfil badri durran munazzama.....

MA-ANA Shehu yace:
3-"Ina gasa da tsuntsuwa (kurciya) tsawon darena

makoftana kuwa suna barci,gashin idona kamar indararo wajan zubda ruwa saboda begen Annabi Muhammadu s.a.w .

4-Ina jera lu'u-lu'un lafazi cikin fadar sifofinsa s.a.w

mamakin girman wannan wata kuma lu'u-lu'u abin jerawa,shi ne Annabi Muhammadu s.a.w

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top