DIWANI_Shehu ya ce: 1-

Abal_Qalbu illah an yakuna mutayyama,

Halifa_Garamin binnabiyyi muhayyama.

2- Abitu_bi lailit tummi sahrana mun shidan

- Lizikril_lazi Qad daba bad'an wa makhtama.

MA-ANA :
1- Zuciya taqi komai sai dai ta kasance hurarriya,  ma_abociyar soyayyar
Annan mai girma.

2- Ina_kwana cikakken dare marashin barci ina waqa, Dan yabon wanda ya tsarkaka farko da qarshe.

MUHAMMADUR_RASULILLAHI (S.A.W)

Allah ya kara mana Qaunarsa Annabi muhammadu s.a.w. Mu_hadu_a_baiti
_na_uku salamu alaikum

Post a Comment

Emoticon
:) :)) ;(( :-) =)) ;( ;-( :d :-d @-) :p :o :>) (o) [-( :-? (p) :-s (m) 8-) :-t :-b b-( :-# =p~ $-) (b) (f) x-) (k) (h) (c) cheer
Click to see the code!
To insert emoticon you must added at least one space before the code.

 
Top