Lamarin ya faru ne a jihar Anambra. Faston wanda yake gabatar da wa’azin a cikin wata motar haya, wasu fasinjoji na cikin motar sun ce yana daya daga cikin manyan munafukai, kuma wannan shine babban dalilin da ya sanya mutane ba sa ganin darajar Malaman Addini a wannan lokacin.

Mutumin dan asalin garin Onitsha, akwai yiwuwar ko ya mance da kwaroron robar a tsakankanin Bible din ko kuma bai ma san da shi a ciki ba.

Post a Comment

 
Top