Falalan karanta ﻻ ﺇﻟﻪ ﺇﻻ ﺍﻟﻠﻪ
==========================

Manzon Allah SAW yace idan mumini
zai wucce maqabarta sai yace

LA'ILAH ILLALLAHU WAHADAHU LA SHARILLALLAHU WAHADAHU LA SHARIKA LAHU LAHUL MULKU WA LAHUL HAMDU HAMDU YUHYI WA YA MUTU WA HUWA ALA KULLI SHAI'IN
QADIRU !M

TO Allah SWT zai haskaka wadan nan
qaburburan gaba daya kuma ya gafarta
ma mai karantawan sannan ya rubuta
masa dubu dubu na kyawawan aiki

Sannan Allah SWT zai daga darajojin sa
dubu-dubu, sannan zai kankare masa
laifuka (zunubi) dubu sau dubu

Manzon Allah SAW yace duk Wanda ya
karanta LA'ILAHA ILLALLAHU MUHAMMADURRASULULLAH sau daya Allah Zai gafarta masa zunuban sa koda sunkai kwatan-kwacin kunfan kogi ne

Manzon Allah SAW yace duk wanda ya
karanta LA'ILAHA ILLALLAHU ba tare
da mamakin abunda yagani ko yaji a
tattare da falalan ta ba,

saboda fadan wannan kalma mai daukaka to sai wani tsuntsu a qarqashin
Al'arshi yayi ta tasbihi tare da masu tasbihi har zuwa ranar Alqiyama sai A
rubuta ma wanda ya karanta #La 'ilaha
Illallahu ladan tasbihin nan da tsuntsun
nan yayi

Zan tsaya anan sai gobe idan Allah ya
kaimu

Post a Comment

 
Top