ASARARU DAGA SHEHU IBRAHIM INYAS


〖>〗Shehu Ibrahim Yace wanda yakeso yaga Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga Iyayan Annabi acikin bacci Ko kanaso kaga saiyada Hadija acikin bacci

〖>〗Sai kabiya SALATIL FATIHI kafa 315 adaran Juma,a kabadashi hadiya gawanda kakeso kagani acikin baccin insha Allahu zaka ganshi

〖>〗Shehu yace idan kanaso Allah yabuda maka kabarinka acika kabarin naka da haske

Sai kabiya SALATIL FATIHI kafa 313 hadiya ga Annabi s,a,w

〖>〗Shehu yace idan kanaso Allah ya baka ilimai masu girma na ilhama
“” Sai karinka biya SALATIL FATIHI kafa 489 indai kanayi Allah zai baka ilimin ilhama

〖>〗Shehu yace ida zaka fara aiki ko gini ko nema aure ko wani abu kanaso kagama lafiya babu wani matsala ko damuwa aciki

“” Sai kabiya SALATIL FATIHI kafa 1041 sodaya zakayi indai kayi zaka kare lafiya cikin farin ciki da kwan ciyan hankali da karuwan arziki

〖>〗Allah kabiya mana buka tunmu kabamu cigaba acikin lamuranmu sabo da hasken zuciyan Annabi Muhammadu s,a,w

Post a Comment

 
Top