#Mece_ce_Faidha ? Ma'nar FAIDHA Ita ce:

Tsarkake zuciyar bawan Allah ta yadda zai yi imani da kadaitar Allah,ya kuma motsa jikinsa cikin bin Allah,har dai ya zama mai tsarki a zahirinsa da badininsa,don ya tabbata cikin yardar Allah,a kowane hali.......

Wannan ita ce ma'anar faidha ba wai tara dukiya da kadarori ba kamar yanda wasu ke zato.

Wasalam fadakarwa ce daga yan uwana

©Taka Lafiya Ta cikin wannan shafi mai albarkA

Post a Comment

 
Top