Wannan Itace sabuwar wakar  Rabiu Umar Taka Lafiya Wadda yayita a wanna kwanakin dasuka gabata bayan rasuwar halifa sheik isyaka rabiu...

Gaskiya begen yayi yakuma kayatar kada kabari abaka lafiy..

Allah yakara kusanci da soyayya bijahee zulma areef..

Shikan kan wannan koren rubutun dake kasa domin saukarwa zuwa kan wayarku...

Download Now

Post a Comment

 
Top