DUKKANIN KU MAKIYAYE NE, KUMA ZA'A TAMBAYI KOWA GAME DA KIWONSA.

An Kar6o Daga Dan Umar R.A. Ya Ce: "Na Ji Manzon Allah S.A.W. Yana Cewa: "Dukkaninku Masu Kiwo Ne Kuma Za A Tambayi Kowa Game Da Kiwonsa.

Mutum Mai Kiwo Ne A Cikin Iyalinsa, Kuma Za A Tambaye Shi Abin Kiwonsa, Mace Ma Mai Kiwo Ce A Gidan Mijinta Kuma Za A Tambaye Ta A Kan Kiwonta.

Hadimi Ma Mai Kiwo Ne A Dukiyar Ubangidansa Kuma Za A Tambaye Shi Game Da Kiwon.

Kowannenku Mai Kiwo Ne, Kuma Za A Tambayi Kowa Game Da Kiwonsa".

BUKHARI DA MUSLIM NE SUKA RUWAITO SHI.

©Kamal Sa'eed Ibrahim

FATIHA DA SALATIL FATIHI

Post a Comment

 
Top