MUMINI BA SHI DA WATA FA'IDA BAYAN TSORON ALLAH FIYE............

Daga Abi Umamah R.A. Daga Annabi S.A.W. Ya Ce:

"Mumini Ba Shi Da Wata Fa'ida Bayan Tsoron Allah Fiye Da Mata Tagari Idan Ya Umarce Ta Ta Bi Shi.

Kuma Idan Ya Kalle Ta Ta Faranta Masa Rai, Kuma Idan Ya Yi Rantsuwa Za Ta Ku6utar Da Shi, Shi, kuma Ya Yi Tafiya, Sai Ta Kare Mutuncinta Da Dukiyarsa".

DAN MAJAH NE YA RUWAITO SHI DAGA ALIYU DAN YAZIDU.

©Kamal Sa'eed Ibrahim

FATIHA DA SALATIL FATIHI

Post a Comment

 
Top