MANZON ALLAH S.A.W. YA CE: "DUK WANDA AKA BASHI ABUBUWA GUDA HUDU TO AMBASHI..............

Daga Dan Abbas R.A. Cewa Annabi Muhammadu S.A.W. Ya Ce:

"Duk Wanda Aka Bashi Abubuwa Hudu Lallai An Ba Shi Alkhairan Duniya Da Lahira:-

1. Zuciya Mai Godiya Ga Allah

2. Da Harshe Mai Ambaton Allah

3. Da Jiki Mai juriya A Bisa Musifa Daga Allah

4. Da Matar Da Ba Ta Zaluntar Sa A Dukiyarsa Ko Jikinta".

IMAM DABARANI NE YA RUWAITO SHI.

Kamal Sa'eed Ibrahim

FATIHA DA SALATIL FATIHI

Post a Comment

 
Top